Fassarar Littafin Ahdhari

Fassarar Littafin Ahdhari

꾸러미:
com.sadiksalihu.fassararlittafinahdhari
다운로드:
100K
크기:
1.2 MB
지원되는 android 버전:
3.0 이상
업데이트 날짜:
2016년10월16일
318
최신 버전:
1.0
나이:
각자 모두
다운로드

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad bayan haka, Wannan Fassarar Littafin Ahdhari ne cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za'a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa.

댓글

관련 콘텐츠

출신 앱 ABUBAKAR SADIK SALIHU