Tafsirin Alkur'ani Mai girman wanda Sheikh Dr. Ahmad abubakar mahmud gumi ya gabatar a Masallacin Sultan Bello dake garin kaduna. Tai mafi kyaun kurani app kuma zaka zauna tare da maganar Allah ko da yaushe.
댓글
댓글