Wannan application mai suna JAFAR MAHMUD ADAM 40 HADITH_1 ne na karatun malam jafar na araba;una hadith ka saurareshi. JAFAR MAHMUD ADAM 40 HADITH_1 yana kunshe da hukunce hukunce na rayuwar musulmi kuma JAFAR MAHMUD ADAM 40 HADITH_1 baya bukatar data connection domin yayi aiki app ne dayake yi offline.
댓글