Ga kadan daga cikin Abubuwan Da Wannan Mahaja Ta Kunsa; Tambaya: Malam na kan ji wasu mutane na fadar cewa ba ya halatta idan matar mutum tana da juna biyu ya yi jima'i da ita har sai ta haihu meye gaskiyar maganar?
댓글
댓글