Dan uwa / Yar uwa saurari karatun Qiriar Malam Yahuza Bauchi, wannan qaramin hanya ce ta sauraron karatun. Zaka dauki wannan manhaja batare da biyan komai ba kawai daukoshi zakayi sai ka saurari karatun Qiriar Malam Yahuza Bauchi. Allah yasakama Mallam da Alkhairi ameen. Malam Yahuza Bauchi an sanshi alarammane a qasar Nigeria a jahar Bauchi.
댓글