Saukar da wannan manhajja kan wayoyinku domin sauraron waazin sunnah tare da malam Kabiru Gombe. Domin samun sauran apps na sauran malamai irinsu sheik jafar, M. Aminu Ibrahim Daurawa, Dr Abubakar Gumi da dai sauran maluman sunnah duba kareemtkb free Hausa Islamic apps dake cikin play store. Da fatan zakuji dadin wannan manhajja.
댓글